Ahmad Suleiman yasamu yanci

Suwa Suka Karbo Malam Ahmad Suleiman Kano?

Kamar Yadda Muke Ta Murnan Sako Malam Ahmad Suleiman, Ya Kamata Mu San Wadanda Suka Taimaka Gun Ceto Rayuwar Sa, Don Bayan Godiya Ga Allah Sannan Mu Yaba Masu.

Hukumar Sojojin Najeriya Mai Kula Da Shiyyar Katsina Itace Kan Gaba Gun Samun Nasarar Kwato Shi Da Sauran Mutanen Da Akai Garkuwa Da Su Kafin, Kafin Su Mika Su Ga Mai Martaba Sarkin Katsina, Don Danka Su Ga Iyalan Su.

Lallai Addu'ar Da Alummah Ke Tayi Tayi Tasiri Kwarai. Allah Ya Biya Duk Wanda Ya Taimaka Da Du'a'i Fili Da Boye .

Jinjina Ga Hukumar Sojin Najeriya.

Allah Ya Kara Tsare Mu Baki Daya.

Comments

Popular posts from this blog

Buhari to Tinubu

THE NEW MAGAYAKI OF BAUCHI WILL BE EMERGED